ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Gwamnan jihar katsina kenan yayin da ya fashe da kuka ana gab da binne Shugaba Buhari.
Radda yakasa hadeye kukansa domin da alama baima san sanda kukan yazo ba manyan baki dayawa kuka yariskesu ba tare da sun ankaraba haka zalika anhango senatan shiyar katsina ta tsakiya shima yagaza riqe kukansa kai lamarin yabaiwa mutane tausai sosai.
Take heart Governor Dikko Radda, Allah ya kara mana hakurin Rashi.
Allah ya gafartamai da rahama. Kun Nuna halacci gaskiya.
Category
Labarai