Mataimakin shugaban kasa kashim shitima ya kama hanyarsa ta komawa Garin Abuja bayan share kwanaki uku agarin katsinar domin cigaba da karbar baki masu zuwa ta'aziyar margayi tsohon Shugaban kasar Nigeria malam Muhammadu Buhari amadadin shugaban kasar Bula Tunibu.
Shatima dama shi yaja goranci tawagar zuwa dauko gawar daga birnin London na kasar Burtaniya amadadin gomnatin Nigeria.
Mai girma gomnan jihar katsina malam Dikko Umar Radda da mai dakinsa Hajiya Zulaihat Dikko Radda sune suka mara masa baya domin yimasa rakiya kamar yadda zaku gani acikin hotonan da muka dora maku..
Salwa radio and television online media services Katsina..
Category
Labarai