Salwa RTV
Kaitsaye

Innalillahi Wa'Inna Illahiraju'un Allah Yayiwa Alhaji Al'amin Moddibo Rasuwa

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN. 

Allah yayi ma mahaifin Magatakardar(Sectary )Karamar hukumar katsina Rasuwa Watau Babansu Sarkin Malamman Magajin Garin Katsina Abdulkarim Al'amin Moddibo Rasuwa.

ALH. AMINU MODIBBO , a cikin daren nan. za'ai janaza a  Masallacin Bani Comassie dake G R A da an kammala Sallan Juma'a in sha Allah.  Za'a rufe shi a nan Makabartan filin Samji in sha Allah . 

Muna adu'a Allah Yayimasa rahama
  Daga Salwa Rtv katsina 

Post a Comment

Previous Post Next Post