Saraki ya duro Jihar Katsina..
Tsohon Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Bukola Saraki ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan marigayi tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a gidansa na Daura. Wanna yanunawa al'umma cewa Babu wata matsala tsakanin Saraki da Buhari kawai sabanin ra'ayine na siyasa bawai kiyayya ba.
Category
Labarai