Mai girma Shugaban kasar Nigeria Bula Tunibu ya karbi gawar tsohon Shugaban kasar Nigeria malam Muhammadu Buhari a filin jirgin sama da ke Jihar Katsina na margayi Umaru musa yar'adua.manyan muntane aciki da wajan kasar nan sunka zo domin tarbar gawar.
Category
Labarai