Aisha Bihari
Mai gidana ya bar min wasiyyar cewa in roƙa masa gafarar ƴan Najeriya kafin ya rasu—Aisha Buhari
Mai ɗakin marigayi tsohon shugaban Najeriya Muhammad Buhari Aisha, ta nemi ƴan ƙasar su yafewa mai gidanta tun gabanin a shigar da shi Kabari, Aisha tace.
"Tunda ya sauka daga mulki maganar da yake yawan faɗa min a duk lokacin da muke fira ita ce, idan ya riga ni mutuwa in isar da saƙon sa ga ƴan Najeriya cewar su yafe masa kura-kuren da yayi a mulkinsa kasancewar sa ɗan adam mai yin dai-dai da rashin dai-dai, saboda haka don Allah ina roƙon kowa da koya ya yafe masa tun kafin a kai shi makwancin sa"—In ji ta
Don Allah kowa ya tura wannan saƙon zuwa sauran groups don kowa ya gani muna fatan Allah ya yafe masa.