Dubun wani dan damfara ta cika a kasar Niger
Yan sandan PJ na Zinder sunyi nasarar cafke wani dan danfara mai shigar aljanu kuma yana anfani da kudaden ruwa. Kamar yadda kuke ganinshi kamar aljannin na gaskiya
Salwa radio and television online media services Katsina.
~ Damagaram post: suka wallafa ashafinsu.
Category
Ketare