Auren da zamuyi da Maryam Malika Haɗin Allah ne, kuma da iznin Allah mutuwa ce zata raba, ina son ta sosai itama tana sona wannan yasa muka yanke hukuncin muyi Aure.
In Allah ya yarda 27 ga wannan watan mun zama mata da miji rokon mu ga masoya kawai ku taya mu da addua
~ Abdul M Sheriff
Salwa radio and television
Category
Nishadi