Salwa RTV
Kaitsaye

Ankashe Sojojin Yahudwa kimanin 100 A wani Matakin Martani daga Iran

DA DUMI DUMINSA: 

Rahotanni Sun tabbatar da cewa Harin ƙasar Iran a daren yau ya rufta da bariki biyu Na Sojoji tare da Rasa rai na Sojoji 100.

Harin ƙasar Iran a daren yau Wani Makami Mai linzami kai tsaye ya dira a Wani Barikin Sojojin ƙasar Isr@'ila dake cikin Birnin Isr@'ila inda Tuni ya ƙone Barikin Sojojin, Sannan Sojoji Sama da (100) Sun Mutu 

Rahotannin farko sun tabbatar da cewa; tun bayan aike na rokoki masu linzami da Ƙasar Iran ta yi fiye da Sojoji 100 daga cikin Sojojin Izi-ra-ila sun Sheƙa barzahu kuma ba a gama tattara Rahonni ba, manyan bariki guda biyu an rufdasu a ƙasa dukda makaman da ke ciki.
     Salwa radio and television 

Post a Comment

Previous Post Next Post