Sojojin Najeriya sun hallaka ɗan Ado Aleiro, Watau ƙasurgumin ɗan bindiga wanda ya haiyaci wasu yankuna a zamfara wanda ake kira da 'Sarki' tare da wasu giggan ɓarayin daji a Zamfara bayan lugudan wuta da sojojin Nigeria suka yimasu- DCL Hausa
Category
Labarai