Salwa RTV
Kaitsaye

Anyya Wannan sasancin zai kai damina kuwa.Ado Aleru yan Kuzo

Sassanci da dan Ta'ada ko Shashanci??

Rikaken dan bindigar nan da hukuma ke nema ruwa ajallo wanda har akasa tukwuici mai tsoka ga wanda duk ya bayyana inda yake ko kuma inda za'asameshi to yau dai gashi kuma ga Jami'an tsaro ga kuma mahukunta wai da sunan sasanci a garin Danmusa ta Jihar Katsina.
     Shaidun gani da Ido yace yadda ake maganar kamar akwai nuna Isa da takama acikin wannan zama Dan Allah Jama'a kutsaya kuji magana ta Izgili da rainin wayo da barayinnan keyi agaban Jami'an tsaro ga cikaken zaman yadda yakaya 
    Salwa radio and television

Post a Comment

Previous Post Next Post