Uwargidan Gwamnan Jihar Katsina, Hajia Zulaihat Dikko Umar Radda Ta Ziyarci Amaryar Mawaƙin Siyasa Dauda Kahutu Rarara Aisha Humaira A Gidansu Dake Kano, Yau Laraba domin nuna murnarta da kuma yimasu fatan alkairi azaman aurensu
Category
Labarai