Babban Hafsan Hafsoshin Sojan Najeriya Christopher Gwabin Musa ya halarci dandalin Red Square domin tunawa da ranar samun nasara karo na 80 na Tarayyar Rasha.
Taron ya kasance don girmamawa ga sojojin Rasha wadanda suka rasa rayukansu a lokacin yakin duniya na biyu, babban hafsan tsaron ya samu rakiyar kwamandan rundunar sojojin kasa Maj Gen UA Yusuf.
#JaridarNajeriya
Category
Ketare