Salwa RTV
Kaitsaye

Mai taimakin sufeton yan sanda na shiyya ta 1 dake Jihar kano ya ajiye aiki..

Hotuna: Bikin Ajiye aikin (Ritayar) Mataimakin Babban Sifeto Na Rundunar 'Yan Sandan Najeriya Mai Kula Da Shiyya Ta Daya (Zone 1) Kano

Bikin na AIG Ahmed Ammani ya gudana ne a yammacin  Jiya Jumu'a, inda ya sami halartar manyan jami'an rundunar dake bakin aiki da kuma waɗanda suka yi ritaya.

Cikakken labarin na nan tafe.
      Salwa Rtv online media services

Post a Comment

Previous Post Next Post