Salwa RTV
Kaitsaye

Kasar Niger ta karbi sabbin Jakadu takwas na mabanbantan kasashe.

A Jiya Juma'a ne Kasar Niger ta karbi sabbin Jakadu takwas na mabanbantan kasashe 

Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta karɓi wasikun kulla kawance daga sabbin jakadun ƙasashen duniya guda takwas
domin cigaba da huldatayya a tsakanin kasashen 
Idan dai bazaku mantaba tun bayan juyin mulkin da akasamu a Kasar sabon shugaban kasar Niger ya kori wasu kasashe daga kasar, wasu kuma suka ficce dan radin kansu.
     Salwa radio and television online media services 

Post a Comment

Previous Post Next Post