TIRƘASHI: 'Yar Majalisar Tarayya Ta Raba Motochi 118 Da Keke Napep 200 Da Sauran Kayan Tallafin Ga Al'ummarta A Jihar Borno.
Hon. Dr. Zainab Gimba PhD . 'Yar Majalisar Wakilan Tarayyar Najeriya Mai Wakiltar Bama, Igala, Kala Balde Jihar Borno,Ta Raba Kayan Tallafi Da Jin kai Ga Al'ummar Da Take Wakilta.
(1) Motochi (118)
(2) Keke Napep (200)
(3) Keken Dinki (800)
(4) Injin Markade (400).
(5) Injin Ban-Ruwa (493)
(6) Jarin Naira 500,000 Ga Wasu Daga Cikin Matasa.
Da Sauran Kayan Tallafin Na Miliyoyin Nairori, Domin Sawwaka Al'umma Da Fatan Samun Hanyar Da Zasu Dogara Da Kansu.
~Salwa Rtv online media services
Category
Labarai