Tunda almorun safiyar yau Alhamis ne sojoji sukayi jirin gwano domin tarbar
Janar Sadam Haftar, ɗan Janar Khalifa Haftar wanda ke da iko a gabashin Libiya, ya iso birnin Niamey a yau Alhamis don wata ziyara ta aiki.
An tarbi tawagar a filin jirgin sama ta hannun Ministan Cikin Gida, Janar Mohamed Tumba.
Salwa radio and television online media services
Category
Ketare