HomeKetare Sarkin Kano Sunusi Lamido Sunusi II yasauka Kasar America. DagaM Yaro Studio Kt -May 17, 2025 0 Hotunan Yadda Sarkin Kano, Mallam Muhammad Sanusi II, Yayin da ya sauka a Birnin Euston, Texas na ƙasar Amurka Ranar Juma’a 16 ga watan Mayun 2025. Anyimasa kyakyawar tarba kamar yadda kuke gani a hotonan da aka wallafa. Category Ketare Facebook Twitter