Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada tsohon gwamnan Katsina Br.Ibrahim Shehu Shema a matsayin shugaban hukumar ci gaban birnin Tarayya Abuja FCDA
Shugaban kasa Tinubu ya aminta da naɗin tsohon gwamnan jihar Katsina Barista Ibrahim Shehu Shema a matsayin shugaban hukumar Bunkasa birnin Tarayya Abuja wato Federal Capital Development Authority (FCDA)
Salwa radio and television online media services
Category
Labarai