Sanarwa Sanarwa Sanarwa.
Senator Abdulaziz Musa Yar’adua.
Mutawallen Katsina.
Sanatan Shiyar Katsina ta Tsakiya.
Shugaban Kwamitin Sojin
Ƙasa Na Majalissar Dattawan Najeriya.
Bisa kokarin sa na tallafama al'ummar shiyar sa bangaren lafiya yana sanar da al'ummar Ƙananan hukumomin Katsina, Dutsinma, da Rimi cewar yakawo kwararun likitoci da masu bada magani da zasu duba al'umma kyauta tare da basu magani duk a kyauta.
Shirin zai gunada kamar haka:
1. Rana ta farko.
Date: Wednesday 30/04/2025.
Venue: Comprehensive Healthcare Center Kofar Kaura, Katsina.
Time: 8:00am Prompt.
2. Rana ta biyu.
Date: Thursday 01/05/2025.
Venue: General Hospital Dutsinma, Katsina State.
Time: 8:00am Prompt.
3. Rana ta uku.
Date: Friday 02/05/2025.
Venue: General Hospital Rimi, Katsina State.
Time: 8:00am Prompt.
Sanarwa daga kwamitin shirye shirye na Distinguished Senator Abdulaziz Musa Yar’adua.
Sen. Abdu Soja Media Team.
Category
Labarai