Salwa RTV
Kaitsaye

Anyi arangama tsakanin Tsohon shugaban kasa Good lock da Barau maliya a bayalsa

Mataimakin shugaban majalisar Dattawan Najeriya zaɓaɓɓen Sanatan Kano ta arewa Sanata Dakta Barau I. Jibrin CFR. ya jagoranci tawagar wakilcin Sanatoci domin zuwa Garin Yenagoa jihar Bayelsa domin Ɗaurin Auren yar gidan Ɗaya daga cikin Sanatocin ƙasar Senator Benson Sunday Agadaga sanata mai wakiltar Bayelsa ta Gabas a zauren Majalisar Dattawan Najeriya.

H.E  Goodluck Jonathan ne ya jagoranci Ɗaurin Auren yar gidan Sanata Agadaga Ifiatazibola da ango ta Fahd Ali. 

Sanata Barau yayi addu'ar Allah Ubangiji ya sanya alkairi a wannan Aure nasu.
   SRTV Hausa report 

Post a Comment

Previous Post Next Post