Rarara ya angonce da Aisha Humaira
25/4/2025
Amadadin shugaban kamfani Salwa Rtv hausa da Ma'aikatanmu muna taya Jahoran mawaqan hausa da Jarumar kannywood Aisha Humaira murnar Shiga sabuwar rayuwa ta aure
Muna adu'ar fatan Allah yabada zaman lfy da zuri'a tagari..cikaken labarin kubiyomu a shafinmu na Facebook mai suna Salwa Rtv
Daga Salwa Rtv hausa online media services
Category
Nishadi