INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
Allah ya yiwaMahifaiyar fitattacen dan wasan kwaikwayo kuma mai bawa gwamnan Jihar Kano shawara kan harkokin Matasa da wassanni Sani Musa Danja, Hajiya Adefunke rasuwa
Dafatan Allah Ya gafarta kuma yayi mata rahama Ameen
Category
Labarai