Salwa RTV
Kaitsaye

Burkina faso sunci arzikin karo karatu daga kasar rasha

Mun Samu Gurbin Tallafin Karatu Kusan Guda 100 Daga Ƙasar Rasha, Za mu yi Amfani da Wannan Dama Wajen Gina Ƙwararrun Masanan Fasaha a Kowanne Fanni.

Muna fata a ƙarshen wannan zangon karatun babu ɗan ƙasar Burkina Faso da zai sake buƙatar fita ƙasashen waje don neman ilimi, Ba ma Burkina Faso kaɗai ba, har da sauran Ƴan Afirka.

Daga watan Satumba na shekarar 2025, Za mu fara karɓar matasa 'yan Afirka guda ɗari zuwa ƙasarmu ta hanyar wani shiri da za a ƙaddamar nan ba da jimawa ba, wanda zai gina tushe na ƙasar Uwa a Nahiyar Afirka.

 -Inji Kyftin Ibrahim Traore
  Salwa Rtv online media services 

- Dan Jarida
Prince Mai Agogo

Post a Comment

Previous Post Next Post