Salwa RTV
Kaitsaye

Tsaro.Nasarorin da gomnatin Jihar Katsina tasamu a kasa da shekara 4

Acigaba da yin gangamin yan jarida na wata wata da gomnatin Jihar Katsina ke gabatarwa a karkashin officin mataimakin Gomnan malam Faruq Lawal Jobe,a wannan watan angayyatu Bangaren tsaro da bangaren kasa da safiyo, Inda yabayyana irin nasarorin da gomnatin tasamu da kuma irin makudan kudin da aka kashe a wa'annan bangarori.
    Kuna Iya binmu ta babban shafinmu na Facebook mai suna Salwa Rtv domin kallon wannan shiri kai tsaye ko kuma nadaden Shirin na faifan video dominjin yadda bayanan suka wakana..22/4/2025
  Rabiu m yaro Salwa rtv Hausa 

Post a Comment

Previous Post Next Post