Fitaccen ɗan Daban daya addabi Gwammaja da kewaye a birnin Kano Baba Beru, ya gamu da ajalin sa a Jiya talata bayan irin artabun da akasha dashi da Kuma gumurzu wanda daga bisani hukuma taci galabarsshi dukda yinkurin kamashi da hannu yaci tura
Inda yayi kokarin fitarwa jami'an yan sanda wuka su kuma suka karshi har lahira
Allah ya shirya mana zuriyarmu baki daya
Ameen
SRTV Hausa report
Category
Labarai