Dai Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf yau Ya sauya sheka daga Jam'Iyar NNPP Zuwa Jam'Iya Mai Mulkin Nigeria APC
Sanata Barau I Jibrin da Tsohon Shugaban Jam'Iyar ta APC Kuma Tsohon Gomnan Kano Abdullahi Umar Ganduje Sune sukayimasa Kyakyawar Tarba sanan kuma suka daga hannunsa sama, lokacin da suke ba shi shahadar shiga APC dazunan a Jihar Kano
Barau Jibrin ya ce "Nijeriya?" Sai aka amsa masa da "Sai Tinubu" "Sai ya ce Kano fa? " Sai dandazon jama'ar dake wurin suka ce "Sai Abba Gida-gida 4 + 4" haha lamarin siyasar kano saisu
Salwa Rtv katsina..
Category
Labarai