Salwa RTV
Kaitsaye

Qatar bazata shiga yakinba kamar yadda America ta bukata ba.

"Kasar Qatar tace Iran na Fadane akan gaskiya dan haka muna adu'ar Iran tasamu nasara akan azzalumai makiya musulunci .

“Kafin barkewar wannan yaki, ba mu fahimci hakikanin manufofin Amurka ba. Amma yanzu mun fahimta kuma muna sake jaddada cewa babu wanda zai iya tilasta mana mu shiga yaki da ’yan’uwanmu Musulmai na kasar Iran.”

— Inji Firaministan ƙasar Qatar, Sheikh Mohammed bin Abdulrahman Al Thani.
      Salwa Rtv katsina 

Post a Comment

Previous Post Next Post