Jam'iyyar ADC a jihar katsina Rai kwakwai mutu kwakwai..
Ko yaushe Zasu tsayar da Dan Takarar Gomna..
Mafiya yawan magoya bayan Jam'iyyar sunfi bukatar Malam Mustafa Muhammed Inuwa Yazama dan takarar
Inda wasu ke ganin Lawal Daura ne Zabinsu wasu kuma suna bayan sadiq Yar'adua
Category
Labarai