Salwa RTV
Kaitsaye

Ga Dukiyar Zinari kuma ga Tallauci

🟥 ZAMFARA: JIHAR DA KE DA ARZIKI MAI DARAJAR DUNIYA, AMMA JININ JAMA’A NA ZUBA KULLUM BABU DALILI 🟥

Zamfara ba kawai tana da arziki ba ce — tana da dukiyoyin Æ™asa da suka fi zinariya daraja a duniya! Amma me kuke gani a yau?

Fiye da mutane 20 ana k@_she su kullum. Sama da 50 ana yin g@rkuw@ da su kowace rana.

 Rayuwar É—an Adam ta fi araha fiye da komai a wannan jaha wannan rashin adalci ne daga hannun wasu É“oayayun mutane.

👇 GA JERIN MA’ADINAN ƘASA (MINERAL RESOURCES) NA KOWACE ƘARAMAR HUKUMA A ZAMFARA:

1. Anka – Alluvial Gold, Granite, Chromite, Charnockite, Uranium, Californium.

2. Bakura – Clay , jadeite, rhodium 

3. Bukkuyum – Mica, Granite, Silica Sand, Alluvial Gold, Quartz

4. Bungudu – Granite, Spring Water

5. Gummi – Silica Sand, Alluvial Gold, Granite

6. Gusau – Feldspar, Granite

7. Kaura Namoda – Gold, Granite

8. Kiyaw – Gold, Clay

9. Maradun – Clay, Granite

10. Maru – Gold, Granite, Chromite

11. Shinkafi – Granite

12. Tsafe – Granite, Gold, Gemstone

13. Zurmi – Kaolin, Feldspar

14. Talata Mafara – Clay, Granite

🟢 ba su kaÉ—ai ba ne ma'adinan ba Ansake gano gano ma’adinai masu matuÆ™ar daraja da wuya ake samun su a duniya — duk suna nan jibge a Zamfara:

🔹 Jadeite – dutse mai matuÆ™ar daraja fiye da diamond wanda gram dinsa daya yakai naira 948,800.

🔹 Californium-252 – daya daga cikin mafi Æ™arancin ma'adinai a duniya, ana amfani da shi wajen gano mai da uranium wanda farashin gram dinsa  sa yakai naira biliyan 40 da miliyan 500.

🔹 Rhodium – ya fi zinariya ninki 10 a kasuwa, ana amfani da shi a masana’antar motoci da lantarki wanda farashin kg daya takai biliyan 317 da miliyan 500.

👉 Wannan arziki zai iya ciyar da Najeriya gaba ɗaya har tsawon shekaru 500 ba tare da kowa ya ji yunwa ko talauci ba. Amma me muke gani?

❌ Ana k@s'he jama’a
❌ Ana s@ce jama’a, ana karÉ“ar miliyoyi a matsayin f@ns@.
❌ Ana Æ™0n@ Æ™auyuka, ana hana noma, ana hana 'ya'ya zuwa makaranta
❌ Ana É“oye gaskiya, ana cin dukiyar jama’a a cikin duhu

💔 Su waye ke cinye wannan arziki?
💔 Su waye ke É“oye gaskiya a boye, suna haÉ—in baki da masu aikata satar domin su ci ribar ma’adinai cikin sirri?

Ina shugabanni? Ina malamai? Ina 'yan jarida? Ina adalci?

Ku yada wannan rubutu zuwa group group domin duniya Susan halin jahar zamfara da Arewacin Najeriya ke ciki saboda rashin adalci. 

Saura jihohi Najeriya 34 ku biyoni bashin su zan kawo kawosu insha Allahu .

Rubuta wa:Muhammad Sale 

‎Daga: shafin  Ina Muka Dosa

Post a Comment

Previous Post Next Post