Hamshakin Dan Kasuwa kuma Attajiri Abdulsamad Rabi'u, BUA Shima Yabi Sahun Sauran masoya masu tururuwar Zuwa Ta'aziya a Jihar Katsina.
Mai Kamfanin BUA, Ya Ziyarci Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Radda Domin Yi mashi Ta'aziyyar Marigayi tsohon Shugaban kasar Nigeria Muhammad Buhari Yau Lahadi A Gidan Gwamnatin Jihar Katsina
Salwa radio and television online media services Katsina.
Category
Labarai