Salwa RTV
Kaitsaye

Matsalar tsaro a Jihar Katsina



Matsalar Tsaro A jihar katsina..
Labari daga gidan Gomnatin Jihar Katsina 

Gwamnatin Jihar Katsina ta gudanar da babban taron tsaro domin ƙarfafa matakan kare rayuka da dukiyoyin jama’a.

Mataimakin Gwamna,  Malam Faruk Lawal Jobe, ne ya jagoranci wannan muhimmin taro, yayin da Gwamna Malam Dr.Dikko Umaru Radda ya halarta ta hanyar kiran bidiyo (virtually) Saboda muhimmancin wanan zama 

Taron ya samu halartar Kwamandan Rundunar Sojoji, Kwamandan Rundunar Sama, Daraktan Hukumar DSS da sauran manyan jami’an tsaro na jihar.
   Kwamishinan tsaron cikin gida Nasiru Mu'azu danmusa da Sakataren Gomnati da sauran Masu ruwa da tsaki acikin gomnatin..

Salwa radio and television online media services Katsina.

Post a Comment

Previous Post Next Post