Salwa RTV
Kaitsaye

Rarara da Humaira Sunyi Fitar wankan Sukari.

Hotonan bayan Aure Rarara da Humaira 
Karon Farko Mawaki Rarara Da Amaryarsa Humaira Sun Saki Zafafan Hotuna Tun Bayan Aurensu.

Fitattun Ma'aurata A Kasar Najeriya Amarya A'isha Humairah Jaruma A Masana'antar Finafinan Kannywood Da Angonta Dauda Kahutu Rarara Fitaccen Mawakin Siyasa A Najeriya Saki Sabbin Hotuna Karon Farko Tun Bayan Aurensu
Muna yimasu Fatan alkairi tare da fatan zaman lfy da zuri'a tagari 

   Salwa Rtv online media services 

Post a Comment

Previous Post Next Post