Salwa RTV
Kaitsaye

Diyar Wani Gomna tace Babanta yakashe mamanta.

Babana Ne Ya Káṣhê Mani Mahaifiyata Don Tsafi: In jI 'Yar Gwamnan Akwa Ibom 

'Yar Gwamnan Akwa Ibom Jane Edidiong ta zargi mahaifinta gwamna, Pastor Umo Eno da yin tsafi da mahaifiyarta wace ta mutu a watan Satumba na shekara da ta gabata.

A wani bidiyo da ta saki a yanar gizo da Zuma Times Hausa ya gani, 'yar gwamnan ta ce mahaifinta shi ya ba da matar tasa kuma yana shirin ba da ita sai dai ta sha alwashin ita !jīnīñtà da na ɗiyarta na da ɗaci amma tana fadawa duniya duk abinda ya same ta, mahaifinta ne.
    Salwa radio and television 

Post a Comment

Previous Post Next Post