Salwa RTV
Kaitsaye

Ankashe Gawurttacen Dan Ta'ada Sagida a Jihar zamfara

Gawurtacen Dan Bindiga SAGIDI Ya Bakunci Lahira

Sagili wani babban Ɗanbindiga ne da ya shahara wajen yima al'umma kisan gilla.

Yana zaune a dajin Wuya dake karamar hukumar Anka,
Yana cikin yaran margayi kachalla Jijji Ɗan Auta Wanda ya addabi kananan hukumomin  Anka, Mafara, da yammacin Kanoma.
  Sannu ahankali dai anata samun nasarar hallaka manyan barayin daji musanmman a Jihar zamfara da katsina 
    Salwa radio and television 

Post a Comment

Previous Post Next Post