Tuni aka hango Fuskokin Wasu daga cikin manyan yan adawa daga Jihar Katsina sun sauka gidan madugu Watau Jihar Kano Dr Mustafa Inuwa Da Ahamad Babba Kaita Siraju Makera da dai sauransu Sunje Kano domin shiga dumu dumu wajan bikin karbar madugu a Jam'Iyar ADC
Category
Labarai