Da dumi-dumi:
Gobara ta tashi a kusa da gidan mai na Jamilu dake kan titin zuwa Madobi, gaba da Sani Abacha Youth Center a wannan dare.
Tuni jami’an Hukumar kashe gobara suka isa wajen.
📸 Abubakar Hassan Koki shi yallafa a shafin RTV Kano
Daga Salwa Rtv katsina
Category
Labarai