Suki Burutsu ne Kawai da neman magana..
Babu Wata Magana mai Kama da Soyayya ko wata alqa tsakanin H.E Aisha Muhammadu Buhari matar tsohon Shugaban Nigeria da Fittacen Malamin adini Shake Ali Isah Fantami Tsohon Minista a lokacin Mulkin Mijinta.
Inbada girmamawa da mutuntawa to babu wata alaka mai kama da wannan
Jaridar Dealy press ta rubuta karya akan Uwar gidan Tsohon Shugaban Kasa Aisha Buhari..
Munsamu Tabbacin hakan daga bakin Makusanta Aisha Buhari..
Salwa Rtv katsina..
Category
Labarai