Hotunan Yadda Dubban Mutane suka taru a kofar majalisar dattijai suna murna komawar sanata Natasha a bakin aiki bayan dakatarwar da akayi mata na tsawon watani a Majalissar Datawan Nigeria..
Salwa radio and television online media services Katsina.
Category
Labarai