(Over 600 houses where lost in Damaturu Yobe state)
Ambaliyar ruwan sama kamar da bakin kwarya yasa magidanta dayawa rasa muhallansu ayayinda akayi kididigar cewa kimanin
Mutane Da 600 Ne Suka Rasa Matsuguninsu Sakamakon Ambaliyar Ruwan Saman A Garin Potiskum Dake Jihar Yobe ta Arewa masu gabas a Nigeria..
Salwa radio and television online media services Katsina
Category
Labarai