Shugaban gwamnatin mulkin soji na Burkina Faso Kyaftin Ibrahim Traore shi ne shugaban ƙasa mafi ƙarancin shekaru lokacin da ya hau mulki a shekarar 2022.
Mun yi nazari kan wasu muhimman abubuwa game da Kyaftin Traore.
Mai Bukatar jin ko minene to yaziyarci shafin TRT Africa 🌍
Category
Labarai