Salwa RTV
Kaitsaye

Iran Tace Zata Tsagaita Wuta Akan Kasashe Makwabta,Amma da Sharadi.

Zamu Tsagaita Wuta amma abisa Sharadi tare da Jan kunne ga kasashe makwafta da America ke ammafani dasu akawu masu hari Inji Sabon shugaban kasar Iran 

Shugaban Ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian ya ce sun amince za su daina kai hari ƙasashen da ke maƙwabtaka da su bisa sharaɗin Amurka ba za ta yi amfani da ƙasashen wajen kai masu hari ba. 

Wannan na cikin wani jawabi da kafafen yaɗa labarai na Iran suka wallafa a ranar Asabar inda kuma shugaban ya bayar da haƙuri ga ƙasashen kan hare-haren da suka faru a kwanakin baya tun bayan fara yaƙi tsakanin ƙasar da Amurka da kuma Isra'ila. .kamar yadda wasu kafafe suka wallafa.
    Daga Salwa Rtv katsina 

Post a Comment

Previous Post Next Post