Kamar bara ma Sanata Abdu Soja ya gwangwaje Shugabanin jam'iyyar APC na shiyar Katsina ta tsakiya da kujerun Makka don sabke farali kan kudin Naira Milyan Sha Biyar da dubu dari huɗu (N15,400,000.00).
Allah yasaka da Alheri Distinguished Senator Abdulaziz Musa Yar’adua (Mutawallen Katsina).
Sen. Abdu Soja Media Team
Category
Labarai