Yau da gobe ba wahala Agunrin Allah,a kwana atashi har ancika wata hudu da kwana goma da rasuwar tsohon Shugaban kasar Nigeria Baba Buhari..
Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta kammalla Iddata watau takaba bayan kwashe watanni hudu da doriya tana zaman takaba bayan rasuwar mijinta.
Aisha Buhari tabi sahun takwarorinta tsaffin matan shuwaganin kasa da suka mulki Nigeria kuma suka rasu kamar su
Hajiya Turai Yar'adua
Maryam Abbacha da sauran wasu dai daiku,
muna adu'ar Allah Yajikan mijinta yayimasa afuwa Dan rahamarsa, ita kuma Allah yabata ladar Takaba, Allah ya albarkaci zuri'arki Amen..
Salwa Rtv katsina..
Category
Labarai