Sabbin Shuwagabannin Hafsoshin tsaron da Tinubu ya nada yau Juma'a Lamarin yasaka duban Jama'a rudani da dogon tunani..ga Jerin sunayensu da kuma hotunansu..
Lieutenant Janar O.O. Oluyede – Shugaban Hafsoshin Tsaro (CDS)
Major Janar W. Shuaibu – Shugaban Rundunar Sojin Ƙasa (COAS)
Rear Admiral I. Abbas – Shugaban Rundunar Sojin Ruwa (CNS)
Air Vice Marshal S.K. Aneke – Shugaban Rundunar Sojin Sama (CAS)
Fatan Allah Abasu Ikon riqe amanar al'ummar Nigeria..
Salwa Rtv online media services Katsina.
Category
Labarai