Yan matan sun samu tarba ta milutunci tare da karramawa daga tsohon mataimakin shugaban kasa kuma tsohon Dan takarar shugaban kasa akaro 3 a Nigeria Alhaji Atiku Abubakar.
Sanan yakarfafesu da bada tallafin cigaba da karatunsu Domin gobensu tayi kyau.. sanan yakara jadadda masu kudurinsa akan Ilimin matasa Idan Allah yabashi madafun Iko...
Salwa radio da television 📺 online media services Katsina.
Category
Labarai