Shugaba Tunibu yayi hoton Bankwana ga Iyayen Amarya dana Ango Daga Katsina
DagaM Yaro Studio Kt-
0
Ana cigaba da shagul gulan bikin diyar gomnan jihar katsina Aisha Dikko Umar Radda duk da Shugaban kasa Bula Tunibu da sauran abokan baban Amarya watau gomnoni ta bangaren lyayen ango suma sunata hidimar dasu da ahalinsu.
salwa radio and television hausa online media services