Mawaqi dauda kahutu rarara yasa wani basarake rawar doli a bainar Jama'a.
DagaM Yaro Studio Kt-
0
Alokacin da yake gabatar da wakokin da yayimasa yashiga nishadi Inda yataso yashigo filin domin damka masa kyautar daman dala kawai sai akaga basaraken yana takawa